Liste des hashtags les plus populaires par sujet #NISHADITV

Publications: 2575
Publications par Jour: 0.11
pour supprimer le hashtag-cliquez 2 fois.
#nishaditv #hausawedding #arewa #arewapeople #kannywood #hausabride #drbabuhassada #hausafulani #arewawedding #arewaweddings #arewailorinpple #arewabride #hausa #kannywoodcelebrities #laughnigeria #nigerianfood #nigerianwedding #presidentbuhari #arewafashion #hausaa_fulanii #kayanmata #kayanmatanotjazz #matasa #nigeria #barka_da_sallah #bbchausa #rariya #kaduna #macademy #nishadi
Copier


Hashtags sur le sujet #NISHADITV

Adu'a mai mahinmanci domin samun arziki da ilimi mai albarka. #ramadan #tafseer #pantami #sheikh #nijerya #nigeria #niger #hausa #Allah #quran #alquran #duniyamakaranta #islamhausa #islam #musulunci #nishadi #nishaditv #arewapeople #arewa #hausapeople #lagos #kano #sokoto #kaduna #abuja #kanuri #fulani #islamhausa #nigerianmuslim #arewaweddings #arewabride

Hashtags sur le sujet #NISHADITV

Siffar hijabi a musulunci Daga @sautululamatv #pantami #sheikh #nijerya #nigeria #niger #hausa #Allah #quran #alquran #duniyamakaranta #islamhausa #islam #musulunci #nishadi #nishaditv #arewapeople #arewa #hausapeople #lagos #kano #sokoto #kaduna #abuja #kanuri #fulani #bauchi #gombe #islamhausa #nigerianmuslim #arewaweddings #arewabride

Hashtags sur le sujet #NISHADITV

"Life comes with so many challenges, you must be willing to address them as it comes and always remember this four keywords, be Positive, Principle, Proactive and Productive". Dr Isa Ali Pantami #pantami #sheikh #nijerya #nigeria #niger #hausa #Allah #alquran #duniyamakaranta #islamhausa #islam #nishaditv #arewapeople #arewa #hausapeople #lagos #kano #sokoto #kaduna #abuja #kanuri #fulani #bauchi #gombe #islamhausa #nigerianmuslim #arewaweddings #arewabride

Hashtags sur le sujet #NISHADITV

Wake akan arewa #pantami #sheikh #nijerya #nigeria #niger #hausa #Allah #quran #alquran #duniyamakaranta #islamhausa #islam #musulunci #nishadi #nishaditv #arewapeople #arewa #hausapeople #lagos #kano #sokoto #kaduna #abuja #kanuri #fulani #bauchi #gombe #islamhausa #nigerianmuslim #arewaweddings #arewabride


Hashtags sur le sujet #NISHADITV

Mai Girma Ganduje ya tabbatar da gudunmuwar da masarautar Kano ta bayar wajen samun nasararsa. Ganduje ya yaba wa dukkanin al'ummar jihar Kano. @realalinuhu @realabmaishadda #nishaditv #drbabuhassada #arewa #matasa #hausa #hausabride #hausafulani #hausawedding #hausawedding #arewabride #arewapeople #arewafashion #arewaweddings #arewailorinpple #kayanmata #kayanmatanotjazz #kannywoodcelebrities #kannywood #presidentbuhari #nigeria #buhari #inecnigeria #inec #nigeriadecides2019 #nigerianfood #nigerianwedding #laughnigeria #hausaa_fulanii #kannywood #kannywoodactress

Hashtags sur le sujet #NISHADITV

#nishaditv @afrobeatdance_stuttgart_german

Hashtags sur le sujet #NISHADITV

#Repost @nishadi_tv • • • • • Ministan Sadarwa Da Fasaha: Dacewar Amina Sambo Ko Hauwa Yabani Daga Aliyu Usman Adam Ma'aikatar sadarwa da fasaha(Ministry of Communication and Technolgy) ma'ikata ce da ke samar da ayyukan yi ga milyoyin jama'a da kuma kudaden shiga masu yawan gaske, amma abun ya gagara. Ko ina dalili? Babban dalilin da ya sa aka kasa amfani da wannan ma'aikata wajen samar kudaden shiga da samar da ayyukan yi musamman ga matasa a Najeriya shi ne rashin sanya ministan da ya dace da ma'aikatar. A Najeriya na da dimbin matasan da suka yi fice a fannin kere-kere da sadarwa wanda zai taimaka wajen bunkasa tattalin arzikin kasa. Akwai wasu mata jajirtattu guda biyu da na binciko su wadanda bisa la'akari da ayyukansu a wannan bangare na sadarwa da fasahar zamani suna da zumma iya rike wannan ma'aikata. Wadannan mata kuwa su ne Hauwa Yabani da kuma Dr. Amina Sambo. Idan muka dauki Dr Amina Sambo a tarihin rayuwarta za mu ga cewa a digirinta na farko da na biyu har zuwa na uku ta karanci bangaren fasahar zamani ne kuma a yanzu haka ita ce shugaban sashen ICT na samar da ayyukan yi da dogaro da kai a ma'aikatar bunkasa fasahar zamani(NITDA). Wannan mata tana da dacewa a bangaren sadarwa da fasaha zamani matuka. Alal hakika ta nuna kwarewa matuka a lokacin da take aiki a hukumar EFCC a bangaren ICT. Kenan ina da tabbacin idan aka bai wa Dr Amina Sambo wannan ma'aikata gwamnati za ta samu abun da take bukata wajen samar da ayyukan yi ga matasa a Najeriya ga kuma samun kudaden shiga. Hauwa Yabani ita ma tana da kwarewa a bangaren sadarwa da fasahar zamani wanda ita ma ta karanci fasahar zamani a digeinta na farko wanda tana da digiri na biyu a bangaren a yanzu haka ita ce shugaban Abuja Technology Village. Haka kuma Hauwa ta da kwarewa wajen samar da ayyukan yi ga matasa musamman a bangaren fasahar zamani. Haka kuma gwamnatin tarayya ta ce za ta ware kashi 30% na mukamai ga mata da matasa. To idan an tashi a bai wa ire-iren wadannan kwararru. ‍♂‍♂‍♂‍♂‍♂‍♂ ‍♂‍♂‍♂‍♂‍♂‍♂. More kallo kyauta a www.nishadi.tv #nishaditv #drbabuhassada #arewa #matasa #hausa #hausabride #hausafulani #hausawedding #hausawedding #arewabride #a

Hashtags sur le sujet #NISHADITV

Matsalar Tsaro A Jihar Katsina: Ya zama wajibi a fadi gaskiya ko da kuwa wasu ba su so. Hajiyanmu dai ta fayyace gaskiya! Ku Kawo Karshen Kashe-kashe Kafin A Gama Kashe Mutanenmu -Aisha Buhari Ga Jami'an Tsaro Uwargidan shugaban kasa, Aisha Buhari ta kalubalanci shugabannin tsaron Najeriya, su kawo karshen kashe-kashe da ake yi a yankin Arewa maso yammacin kasar nan. Hajiya Aisha ta fadi haka ne a Katsina a lokacin da ta ziyarci al'ummomin da harin ta'addanci ya rutsa da su musamman a karamar hukumar Batsari. A lokacin ziyarar Aisha Buhari ta rarrabawa wadanda harin ya rutsa da su tallafin kayayyakin abinci. ‍♂‍♂‍♂‍♂‍♂‍♂ ‍♂‍♂‍♂‍♂‍♂‍♂. More kallo kyauta a www.nishadi.tv #nishaditv #drbabuhassada #arewa #matasa #hausa #hausabride #hausafulani #hausawedding #hausawedding #arewabride #arewapeople #arewafashion #arewaweddings #arewailorinpple #kayanmata #kayanmatanotjazz #kannywoodcelebrities #kannywood #presidentbuhari #nigerianfood #nigerianwedding #laughnigeria #hausaa_fulaniiMatsalar Tsaro A Jihar Katsina: Ya zama wajibi a fadi gaskiyada kuwa wasu ba su so. Hajiyanmu dai ta fayyace gaskiya! ‍♂ More kallo kyauta a www. #nishaditv #drbabuhassada #ar #hausa #hausabride #hausafulani #presidentbuhari #nigerianfood #nigerianwedding #laughnigeria #hausaa_fulanii @hanan_buhari @aishambuhari @mrs_zmbi @muhammadubuhari


Hashtags sur le sujet #NISHADITV

Reposted from @nishadi_tv - Ka taba haduwa da irin wanan suriki? ‍♂️‍♂️. More kallo kyauta a www.nishadi.tv @maryam__yola #nishaditv #drbabuhassada #arewa #matasa #hausa #hausabride #hausafulani #hausawedding #hausawedding #arewabride #arewapeople #arewafashion #arewaweddings #arewailorinpple #kayanmata #kayanmatanotjazz #kannywoodcelebrities #kannywood - #regrann



Collecter les statistiques #NISHADITV effectuez une recherche à l'obtention des statistiques (Aller à la sélection).